Wasu ‘yan bindiga da ba’a kai ga gano ko suwaye ba sun yi garkuwa da wasu mutane shida a jihar Adamawa. Lamarin ya faru ne da...
Zikirin shekara dai taron addu’a ne da mabiya darikar Tijjaniyya suke gabatarwa kowace shekara, domin addu’o’in zaman lafiya da cigaba ga al’ummar musulmai, wanda ake yi...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle yayi kira ga musulman jihar da su gudanar da azumin kwanaki 3 da kuma yin addu’o’I don Allah ya hukunta wanda...
Majalisar dattijan kasar nan ta bukaci gwamnatin tarayya ta zamanantar da manhajar karatun tsangaya irin ta zamani duba da yadda yawan barace-barace ya yawaita a gari...
Shugaban hukumar kwastan Col. Hameed Ali ya bayyana cewa kaso 90 cikin 100 na motocin da ake shigowa da su Najeriya ana shigo da su ne...
Yan sanda a jihar Gombe sun kama wani matashi dan shekara 19 mai suna Mohammad Ahmad da ake zargi da garkuwa da mutane mazaunin unguwar Gabukka...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa tace rufe kan iyakar Najeriya yayi sanadin cafke bakin haure 146 da suka shigo kasar nan ba bisa kaida ba a...
Aikin jarida na binciken kwa-kwaf wani babban makami ne wajen yake da cin hanci da rashawa a Najeriya. Kwararren dan jaridar nan kuma wanda ya karbi...
Wasu yan bindiga dadi sun yi garkuwa da wasu malami guda biyu da dalibai 6 dake makarantar Engraver a Kakau a garin Daji da ke cikin...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta matasa ‘yan kasa da shekaru 23 za ta kara da kasar Afrika ta kudu da Zambia da Cote d’Ivoire a...