Biyo bayan karbar rahoton da kwamitin kwararru na sake duba yanayin karantun Almajirai a jihar Kano wanda Muhammad Tahar Adamu yake jagoranta gwamnatin Kano ta bada...
Wasu dandazon matasa maza da mata ne suka fito dauke da kwalaye da rubuce-rubuce a karamar hukumar Rimingado inda suke nuna bacin ransu dangane da yanayin...
Sakataren gwamnatin jihar Kano Alhaji Usman Alhaji ya bukaci jama’a da su rika baiwa jami’an hukumar kashe gobara ta jihar Kano hadin kai a yayin da...
Kotun daukaka kara dake zama a jihar Kaduna soke zaben dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Tudunwada da Doguwa a majalisar wakilai ta kasa Alhassan Ado...
Hukumar kula da Asusun taimakekeniyar lafiya ta Jihar Kano ta musanta zargin da ake yi wa hukumar na cewa ba ko wace irin rashin lafiya hukumar...
Babbar kotun jiha da ke zaman ta a Audu Bako sakateriya karkashin jagorancin Ahmadu Tijjani Badamasi ya yanke hukuncin kisan kai ta hanyar rataya ga wai...
Tsohon sakataren hukumar bada ilimi na bai daya Farfesa Ahmad Modibbo ya ce gwamnonin Arewa ne suka hana ruwa gudu a shirin inganta karatun Alkur’ani a...
Shugaban majalisar dokoki ta Kano Abdul’aziz Garba Gafasa ya dage cigaba da zaman majalisa zuwa gobe Talata don fara tantance kunshin sunayen da gwamnan jihar Kano...
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya ya bada tallafin naira miliyan 105 domin tallafawa makarantun Ismaliyoyi da ke kananan hukumomi 44 a fadin jihar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da shirin inganta makarantun Islamiyya da na Alqur’ani a nan Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya ce shirin na...