Majalisar dattijan kasar nan ta roki kungiyar kwadago ta kasa NLC da ta dakatar da shirinta na tsunduma yajin aikin gama-gari don nuna fushi kan jan...
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya amince da shawarwarin da kwamitin shugaban kasa ya ba shi dangane da shirin yarjejeniyar kasuwanci ba tare da shinge ba a...
Adadin wadanda suka rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta tashi a wata motar dakon man fetur da ta yi hatsari a jihar Benue ya karu zuwa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara jaddada matsayin sa na tabbatar da nada mutane na gari a kunshin gwamnatin sa zango na biyu. Muhammadu Buhari...
Rashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam Yahaya A wata hira da Freedom Radio tayi da jaruma Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata...
Wasu mutane da ba a kai ga sanin adadinsu ba sun mutu wasu jikkata sakamakon wani rikicin kabilanci a yankin Ajah a karamar hukumar Eti-Osa a...
Rundunar tsaro ta civil defence ta yi holin wasu da ake zargi da satar mutane don garkuwa da su da kuma sauran muggan laifuka a birnin...
Gamayyar kungiyoyin kwadago a kasar nan sun yi barazanar sake tsunduma yajin aikin gama gari matukar aka ci gaba da samun tsaiko wajen aiwatar da shirin...
Mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon wata gobarar tankar man fetur da ta tashi a kauyen Ahmube da ke yankin karamar Hukumar Gwer ta gabas...
Wata babbar kotun jihar Jigawa ta yanke hukuncin daurin shekaru shida ga wani mataimakin darakta a Hukumar zabe ta kasa INEC Auwal Jibrin sakamakon zargin sa...