Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ayyana jihohin kasar nan goma 12 da ke rayuwa a gabar kogin Niger da Benue a matsayin wadanda...
Rundunar sojojin kasar nan shiyya ta uku da ke garin Jos ta ce ta kama mutane 72 ciki har da mata biyu wadanda ake zargin suna ...
Kwamitin gudanarwar jam’iyyar APC na kasa ya da’ge zaben fid da gwani na gwamnan jihar Lagos wanda tun da fari a shirya gudanarwa a yau Litinin....
Ministar harkokin mata Sanata Aisha Jummai Alhassan ta yi murabus daga mukamin ta, sannan ta fice daga jam’iyyar APC. Ta ce ta yi murabus ne tare...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da bijiro da wani sabon tsari da zai baiwa masu bukata ta musamman da sauran al’umma...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin dawo da kudin London Paris Club da aka rabawa wasu Jihohi biyar na kasar nan da suka Dala biliyan 2 da...
Majalisar masarautar Kano ta mayar da dagatan nan guda biyar da ke karamar hukumar Kunchi bayan da aka dakatar da su a baya-bayan nan sakamakon wasu...
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirin ta na cigaba da kula da lafiyar mata masu juna biyu da kananan yara ‘yan shekaru 5 zuwa kasa. Sakataren...
Jami’ar Bayero da ke nan Kano ta bukaci hukumomi a dukkanin matakai da su ci gaba da yin amfani da takardun lamuni da babu ruwa a...
Kungiyar raya tattalin arzikin yammacin afurka wato (ECOWAS), ta ce, kananan makamai sama da miliyan goma ne ke hannun jama’a ba bisa ka’ida ba a yankin...