Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga kasashen yankin Afrika da su yi amfani da muhimmancin da lambar katin shaidar dan kasa ke da shi...
Bankin duniya ya ce, al’ummar kasar nan da ke ayyukan kwadago a kasashen ketare sun aiko da kudade cikin kasar nan da suka kai dala biliyan...
Wani kwararren mai bincike mai zaman kansa da kwamitin shugaban kasa da ke kwato dukiyar kasar nan da aka sace ya dauko hayarsa, Evangelist Victor Uwajeh,...
Jami’an tsaro sun cafke dan majalisar Dattijai mai wakiltar Kogi ta yamma Sanata Dino Melaye, a filin Jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke birnin tarayya...
Gwamnatin jihar Kaduna tare da hadin gwiwar Bankin musulunci sun gina makarantun sakandiren kimiyya da fasaha guda shida kan kudi sama da naira biliyan dari bakwai...
Rundunar yan sandan kasar nan ta yi nasarar samo sandar majalisar dattijai da wasu bata gari suka dauke ana tsaka da zaman majalisar na jiya Laraba....
Gamayyar Kungiyar ma’aikatar lafiya ta JOHESU, ta ce a daren jiya Talata ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani a fadin kasar nan. Shugaban kungiyar Josiah Biobelemoye...
Wani kwararren likita anan Kano Dr. Ibrahim Musa, ya ce; cutar rashin tsayawar jini tana iya kisa farat daya, sakamakon hatsarin da cutar ke dauke da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jiha da ta kai daukin gaggawa ga al’ummomin da ke mazabar Alajawa a yankin karamar hukumar Shanono sakamakon barnar...
Da misalin karfe 7:46 na safiyar Litinin din nan ne wasu ‘yab bindiga da ba’a kai ga gano su ba, suka yi garkuwa da mai kula...