Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar makiyaya goma sha biyar a jihar. Mai magana da yawun rundunar, Muhammad Shehu, ya shaidawa manema labarai...
Wani hafsan sojin kasar nan ya musanta cewa ‘yan matan Sakandaren Dapchi da mayakan Boko-Haram suka sace a baya-bayan nan an boye su ne a wani...
Wasu Mutane da dama sun kamu da cutar Amai da Gudawa da matsanancin Ciwon ciki da Kumburin jiki a garin Panda dake yankin karamar Hukumar Albasu...
Wata cuta da har kawo yanzu ba a kai ga gane kowace iri ba ce ta yi sanadiyyar mutane 8 a garin Dungurawa da ke yankin...
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kalaman da tsohon Ministan tsaro Theophilus Danjuma ya furta cewa jami’an tsaron kasar nan na cewa su na hada kai...
Akalla awanni tara hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta kwashe tana tambayoyi ga tsohon babban hafsan sojin kasa na kasar nan Laftanal...
Rahotanni daga jihar Yobe sun ce kungiyar Boko-Haram ta dawo da ‘yan matan Sakandaren Dapchi wadanda ta sace su a ranar sha tara ga watan jiya...
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International, ta ce Sojojin Kasar nan sun yi biris da gargadin cewa ‘yan Boko Haram za su kai hari, sa’o’i...
Rundunar ‘yan-sandan Najeriya ta janye tawagarta ta karshe mai dauke da jami’ai 108 da ta rage cikin shirin samar da zaman lafiya na Majalisar dinkin Duniya...
Majalisar wakilai ta janye dakatarwar da ta yiwa dan majalisa mai wakiltar Kiru da Bebeji daga jihar Kano Abdulmumin Jibrin. Wannan na zuwa ne biyo bayan...