Gwamnatin jihar Kano ta bai wa hukumar kare hakkin masu sayen kaya ta jihar umarnin rufe dukkanin gidajen abinci da na Biredi da kuma kamfanonin samar...
Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya sauke Chiroman Zazzau Alhaji Sa’idu Mailafiya daga mukaminsa tare da maye gurbin sa. Wata majiya mai tushe...
Shugaban ‘yan gwan-gwan na jihar Kaduna Alhaji Lawal Muhammad Ya’u ya yi kira ga gwamnatin jihar da ta mayar da hankali wajen samar da masana’antu do...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmed El-Rufai ya ce, suna gab da fara sayar da gidajen da al’umm suka mallaka wanda basa biyan kudin kasa. Gwamna...
Yan bindigar da suka sace daliban kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji 39 da ke Afaka a jihar Kaduna sun sake sakin dalibai biyar kwanaki...
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa reshen jihar Kano NLC ta janye yajin aikin data ƙudiri farawa daga ƙarfe goma sha biyu na daren yau. Mataimakin shugaban ƙungiyar...
Hukumar kula da ingancin kayayyaki ta kasa (SON), ta kone wasu tarin maganin sauro da wa’adin amfanin su ya kare tare da wayar wuta marsa...
Shugaban rukunin kamfanonin BUA Alhaji Abdussamad Isyaku Rab’iu ya yi barazanar kwace lasisin duk wani abokin hulda da kamfanin sa da ya kara farashin kayayyakin da...
Gwamnatin jihar Kano ta zaftare albashin shugabannin da ke rike da madafun iko a gwamnatin da kaso hamsin cikin dari na watan Maris da ya gabata....
Gwamnatin tarayya ta amince da sauya sunan kwamitin karta kwana dake yaki da cutar Covid 19 zuwa kwamitin da zai rika bibiya akan al’amuran da suka...