Gwamnatin jihar Kano ta biya kimanin naira miliyan 50 ga hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta kasa NECO domin sakin sakamakon jarrabawar daliban jihar Kano. Kwamishinan...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta dage komawa zaman majalisar daga litinin din makon gobe har zuwa wani lokaci a nan gaba. Hakan na cikin wata...
Tun a ranar 13 ga watan Janairun da muke ciki ne hukumar shirya jarrabawa ta ƙasa NECO ta sanar da sakin sakamakon ɗalibai. Yanzu kusan kwanaki...
Dambarwar ta ɓarke bayan wani saƙon murya da ya karaɗe kafafen sada zumunta. A cikin saƙon an jiyo Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na yin kakkausan kalamai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Kano ƙarƙashin mai shari’a Nasir Saminu da babban jojin Kano sun bada umarnin komawa domin a sake shari’ar matashin da aka...
Allah ya yiwa ɗaya daga manyan ƴaƴan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I rasuwa. Hajiya Hadiza Sanusi wadda aka fi sani da Fulanin Gandu ta rasu a...
A ranar Litinin ne wani labari ya karaɗe kafafen sada zumunta da ke cewar, an fara kwashe yaran da ke gidan yara na Nassarawa zuwa sabon...
Jam’iyyar PDP tsagin tsohon Gwamna Kwankwaso ta ce, zaɓen ƙananan hukumomi da aka yi a Kano wasan kwaikwayo ne. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir Sanata ne...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske kan masu garkuwa da mutane da ta cafke a nan Kano. Lamarin ya faru ne a ranar...
Jam’iyyar PDP ta jihar Kano tsagin Aminu Wali ta ce, tana tattara bayanai domin ɗaukar mataki na gaba kan sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi. Shugaban tsagin Muhammina...