Kamfanin rarraba wutar lantarki shiyyar Kano Jigawa da Katsina ya ce za a sami daukewar wutar lantarki daga karfe goma na safiyar gobe Lahadi zuwa karfe...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da gyaran hanyoyi da kuma inganta wutar lantarki a cikin karkara. Kwamishinan raya karkara da da ci gaban...
Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya ja hankalin al’ummar musulmi da su ji tsoron Allah cikin al’amurran su na yau da kullum...
Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya ce ƴan Najeriya za su samu sassauci kan halin matsin tattalin arziƙi da ake ciki da zarar cutar Covid-19 ta wuce....
Gwamnatin jihar Kano tace babbar illa ce ga ilimin matasa yadda suke amfani da kafofin sada zumunta ta hanyar da bata dace ba. Gwamna Dr Abdullahi...
Gwamnatin jihar Kano ta sahale wa kwamitin amintattu na ‘yan fansho ya gudanar da aikin tantancewa ga ‘yan fansho domin hada bayanai da alkaluman wadanda ke...
Asibitin idanu na Makka da ke nan Kano, ya gudanar da aikin idanu kyauta tare da yin gwaje-gwaje ga masu fama da lalurar idanu a wani...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da bibiyar hakkin al’umma tare da daukan hukunci akan duk...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana cewa Dan jarida yana da muhimmiyar rawa da zai taka wajen wanzar da zaman lafiya da...
A na zargin wani matashi da hallaka abokin sa a unguwar sheka gidan leda a karamnar hukumar Kumbotso. Lamarin dai ya faru ne a yammacin jiya...