Babbar kotun jiha mai zamanta a Miller Road karkashin jagorancin mai shari’a Aisha Mahmud Ibrahim, ta fara sauraron karar da aka gurfanar da wasu mutane uku...
Kotun majistire mai lamba 42 karkashin mai shari’a Hanif Sanusi Yusuf, ta aike da wani matashi mai suna Auwal Abdullahi Ayagi gidan gyaran hali, bisa zarginsa...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da karatu na biyu na gyaran dokar masarautun jihar, wadda Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya mika bukatar hakan. A kwanakin...
Gwamanatin jihar Kano ta ce ta dauki malamai sama da dubu goma don gaggauta fara aiwatar da tsarin da aka fara na bada ilimi kyauta kuma...
Dan kasuwar nan da ke nan Kano, Alhaji Mudassir Idris Abubakar da aka fi sani da Mudassir and Brothers, ya bayyana fargabar cewa idan har aka...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce ta kashe ƴan ta’adda 15 tare da ceto mutane 20 da aka yi garkuwa da su. Kwamishinan ƴan sandan...
Gwamnatin Kano ta amince da fitar da kudi Naira Miliyan Dari Biyu da Hamsin da Bakwai domin biyawa daliban dake karatu a kasar Masar kudaden makarantunsu....
Jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right sun ceto wata yarinya da ake zargin an ƙulle...
Mutane unguwar Kurna Asabe a yankin karamar hukumar Ungogo a cikin birnin Kano, na cigaba da kokawa kan yadda rashin magudanar ruwan ke yi musu barazanar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da yaƙar masu aikata baɗala a lungu da saƙo na jihar Kano. Babban kwamandan hukumar Hisbah...