Gwamnatin tarayya ta ce zata raba ingantaccen irin shuka da kayan noma ga kananan manoma sama da miliyan biyu a kasar nan don inganta harkokin nona...
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da kamuwar mutane 3 da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar ce ta sanar da hakan a shafinta na...
Babban limamin masallacin Alfurkan dake Alu Avenue a karamar hukumar Nasarawa, Dakta Bashir Aliyu Umar, ya ja hankalin mawadata da su rika tallafawa raunana a cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da samun karin mutane 13 dauke da cutar Covid-19 a jihar a ranar Laraba. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta...
‘Yan Kasuwa sun bukaci gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da ya duba dokar kulle na zaman gida tare da bada dama ga ‘yan Kasuwannin...
Wadannan wasu ne daga amsoshin tambayoyin ku da likitan mu Dakta Ibrahim Musa na asibitin koyawarwa na Malam Aminu Kano ya amsa muku ta shafin mu...
Maimartaba Sarkin Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira ga al’ummar Kano da su kiyaye dangane da yanayin da ake ciki na annobar Covid-19 da ta janyo...
Maimartaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris ya ce ranar Lahadi itace ranar Sallah a garin Zaria. Cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Wazirin Zazzau,...
Kwamitin kar ta kwana kan yaki da cutar Corona a Kano ya bukaci kungiyoyin telolin da za suyi dinkin takunkumin fuska da Gwamnatin Kano ta bayar...
Tun bayan bullar cutar Covid-19 a Kano akan samu wasu ranaku da ba a samu kari na wadanda aka gano suna dauke da cutar ba. Ko...