Annobar Coronavirus ta hallaka wata ‘yar asalin jihar Kano Hajiya Laila Abubakar Ali dake zaune a kasar Amurka. Hajiya Laila mai shekaru sittin a duniya, ta...
Soyayyar wasu matasa biyu Aliyu Tukur da Maryam Muhammad ta shiga cikin tasku bayan da dan uwan Maryam din ya yi kazafin Maita ga saurayin nata....
Jami’an asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan Kano sun tabbatar da cafke wani mutum bisa zargin ya lakadawa wata ma’aikaciyar asibitin duka. Shugaban asibitin na...
Kungiyar bunkasa Ilimi da al’amurran jama’a da Dumukoradiyya SEDSAC, ta yi kira gwamnatoci a dukkanin matakai da su rubanya kokarin su wajen yaki tare da kawo...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta ce za ta ci gaba da aiki tukuru wajen ceto rayukan al’umma musamman a wannan lokacin da ake...
A wata takarda mai dauke da sa hannun sakataren yada labaran mataimakin gwamna Hassan Musa Fagge, ta bayyana wadan da aka nada hadiman kamar haka ....
Daga ranar Juma’a 27 ga Watan Maris din nan, da karfe 12 na dare ne za a rufe duk iyakokin shigowa jihar Kano, duk cikin kokarin...
Kungiyar direbobi masu lodi a tashar mota dake NNPC Hotoro, sun shigar da karar hukumar KAROTA da kwamishinan ‘yan sandan Kano da babban sufeton ‘yan sanda...
Kungiyar ‘yan kasuwar kantin kwari ta sanar da cewa ta mayar da lokacin shiga kasuwar daga karfe 10 na safe, sannan a tashi karfe 5 na...
Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a garin Madobi dake nan Kano ta cigaba da shari’ar jami’in ladiyar nan Sani Dahiru wanda ake zargi da yiwa wata...