Wani kwararren likitan hakori da ke asibitin koyarwa na Aminu Kano Dakta Bako Yusuf ya bayyana cewa rashin tsaftace baki na haddasa bari ga mata masu...
Kungiyar mata ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Kano ta dage taron da kungiyar zata gudanar a ranar Asabar mai zuwa sakamakon cutar Corona. Shugabar kungiyar...
Kotun shari’ar musulunci dake unguwar Hausawar gidan Zoo a nan Kano ta aike da sammaci ga fitaccen jarumin fina-finan Hausa Haruna Yusuf, da aka fi sani...
Shugaban hukumar kula da hasken wutar lantarki na kan titina da kawata burni na jihar Kano, ya bayyana cewa sun fito da tsarin rage shan mai...
Kwamitin tsara kasuwar Rimi da zamanantar da ita ya ce karamar hukumar birnin Kano za ta ci gaba da zamanantar da kasuwar Rimi kamar yadda sauran...
Shugaban Kasuwar Rimi dake nan Kano Alhaji Salisu Ya’u Yola ya ce babu wani aikin ci gaba da kasuwar ke samu daga bangaren gwamnatin jihar Kano...
Wani mawallafin littafin ma’aurata Tijjani Muhamad Musa ya gano wasu sinadirai guda 85 da za su rage yawan matsalolin da ake samu a tsakanin ma’aurata. Tijjani...
Wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne sun kai wa kwanbar motocin tsohon ministan tsaro kuma gwmanan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a nan...
Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano ta ce zata hada gwiwa da maaikatar lafiya ta jihar Kano domin wayar da kan mutane kan irin shirye-shiryen da...
Shugaban hukumar kula da harkokin ‘yan sanda ta kasa Muhammad Dingyadi ya ce nan gaba kadan gwamnatin tarayya za ta sake daukar sababbin kuratan ‘yan sanda...