

Gwamnatin jihar Kano ta ce a gobe Asabar za a bude sabuwar cibiyar gwajin cutar Covid-19 a jihar. Babban jami’i a kwamitin karta kwana kan yaki...
Gwammatin jihar Kano ta ce zata yi amfani da wasu wurare anan Kano don mayar dasu cibiyoyin killace masu fama da cutar Corona. Mataimakin Gwamnan Kano...
Kungiyar hadin kai da kare al’umma wato Partners for Community Safety, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da kwamitin karta kwana na yaki da cutar Corona...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka adadin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 ya kai 219 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa...
Tsohon shugaban majalisar tarayya ta kasa Alhaji Ghali Umar Na’abba ya karyata labarin rasuwarsa da ake ta yadawa a kafafan sada zumunta. A ranar Laraba ne...
Gwamnatin jihar Kano ta ce an samu karin mutum 2 da suka rasu, daga cikin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta...
Cibiyar gwaje-gwajen cututtuka masu yaduwa ta Jami’ar Bayero dake nan Kano ta ce a gobe ne zata fara gudanar da gwajin mutanan da ake zargin suna...
Tafidan Dakayyawa Alhaji Imamu Tafida, ya ja hankalin al’umma da su kula tare da bin shawarwarin masana kiwon lafiya dangane da yanayin da ake ciki na...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a gobe Laraba sabuwar cibiyar gwajin cutar Covid-19 zata fara aiki a Kano. Shugaban cibiyar Chikwe...
Gwamanatin tarayya ta ce a shirye take da ta tallafawa jihar Kano da dukkan abinda take bukata domin yakar cutar Corona. Shugaban tawagar masana daga fadar...