Dandazon jama’a ne suka gudanar da sallar alkunuti da addu’o’I a harabar babban masalacin Juma’a na Kano, kan yunkurin gwamnatin Kano na tsige Sarkin Kano Malam...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a yanzu haka ta kammala shirye shiyen ta na almajiran da zaa sanya a makarantun tsangaya da ke mazabun majalisar dattawa...
Rikici ya barke ne ya biyo bayan wani kudiri da daya cikin ‘yan majalisar ya gabatarwa dangane da binciken da majalisar take son kan mai martaba...
Wata motar Siminitin Dangote ta hallaka mutane hudu a unguwar Gaida da ke nan birnin Kano. Wakilin mu Abubakar Sabo ya rawaito mana cewa, lamarin ya...
A yau Lahadi ne aka gudanar da jana’izar marigayi Alhaji Hassan Dalhatu wanda ya rasu a daren Asabar da ta gabata. Alhaji Hassan Dalhatu daya ne...
Majalisar zartaswa ta Kano ta amince da ware kudi da yawan su ya zarta naira miliyan 245 don fara biyan malaman jami’ar kimiyya da fasaha ta...
Kungiyar cigaban al’ummar unguwar Ja’en ta nemi majalisar dokokin jihar Kano kan ta gabatar da mutumin da aka ce daga unguwar ta Ja’en yake, ya shigar...
Al’ummar Kauyen Bakalari da ke yankin karamar hukumar Tofa a nan Jihar Kano, sun koka dangane da yadda wasu mutane ke jibge musu bahaya da suke...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Sunusi Dantata dake Kofar Ruwa, Sheikh Muhammad Nuru Muhammad, ya ce, dabi’ar barace-barace da yara almajirai da kuma masu matattar zuciya...
Rukunin shagunan sayar da kayayyaki na Ado Bayero Mall dake nan Kano ya dauki matakan tsaftace hannu ga masu shiga domin yin riga kafi ga cutar...