Tun a jiya ne dai hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce za ta binciki korafin da wata...
Hukumar Hisbah ta karamar hukumar Fagge a nan Kano ta cafke wani mutum da ake zargi da yiwa mata kwalliya da kunshi Ana zargin mutumin da...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce za ta binciki korafin da wata kungiya Concern for Prudent tayi...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Habu Sani Ahmad ya ce zai yi duk mai yiwuwa wajan ganin ya kawar da dabi’ar nan ta shaye-shaye dake kara...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa sabbin Sarakunan Kano da Bichi wasikar shedar nadi a yanz- yanzu. Da fari dai Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje...
Ana saran nan gaba kadan a yau Laraba Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai mikawa sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da kuma sabon sarkin...
A yau ne sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yaje gidan sarki na Nassarawa domin yin ziyara a makabaratar da sarakunan Kano ke kwance don...
Mai martaba sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya isa gidan sarki na Nassarawa cikin rakiyar dumbin jama’a da jami’an tsaro a shirye shiryen da...
Mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum, Alhaji Shu’aibu Aliyu, ya ce, shugabanci na bukatar, shugaba ya rinka sara -yana-dubar-bakin-gatari, ta yadda zai samu damar...