Shugaban Kungiyar sintiri ta Bijilanti na Jihar Kano Muhammad Kabir Alhaji ya bukaci hamshakin dan kasuwa Alhaji Aliko Dangote daya kawo musu tallafin kayan aiki kamar...
Shugabar kungiyar Sustainable Dynamism Hajiya Aisha Dangi ta ja hankalin kungiyoyi dasu rika taimakawa gidajen marayu da kayan more rayuwa. Hajiya Aisha Dangi ta bayyana haka...
Farfesa Nina Pawlak ta bayyana yadda take matukar kaunar harshen Hausa lamarin da ya sanya har ta karanci harshen na Hausa a matsayinta na ‘yar Baturiya....
Masani a bangaren koyar da ilimin wasanni da motsa jiki wato PHE a kwalejin Ilimi ta tarayya FCE Kano Dr. Isyaku Labaran Fagge, yace ba da-idai...
Sakamakon rufe boda da gwamnatin tarayya tayi a shekarar bara wasu kamafanoni suna samun koma baya wajen fitar da kayayyakin da suke samarwa. Shugaban kungiyar masu...
A makon jiya dai, hukumar Anti corruption karkashin Barr Muhiyi Magaji Rimingado ta fitar da sanarwar dakatar da duk wata kankanba ta karbewa mutane kudi balle...
Bayanan dake zagawa a satin da ya gabata a kafofin sadarwa na cewa sanyin Kano ya fi na Ingila ko kuma hasashen za’a yi kankara a...
Majalisar zartaswar jamiyyar Youth Progressive Party YPP ta jihar Kano ta kori tsohon shugaban jamiyyar na riko Ibrahim Sadauki Kabara sakamakon zargin cin Amana da rashin...
Yariman Kano Alhaji Lamido Abubakar Bayero yace matukar mata suka yi amfani da Ilimin Addinin musuluncin da suke nema musamman wajen koyarda ‘ya’yansu shakka babu alamune...
Yar jihar Kano Diya’atu Sani Abdulkadir ce ta lashe mataki na farko a ajin maza da na mata a gasar karatun Alkur’ani ta kasa karo na...