Shugabannin kungiyar tsofaffin daliban makarantar Sakandiren shekara da ke cikin birnin Kano sun bayyana cewa lokacin da makarantun gwamnati ke da daraja suna halattar makarantar ne...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta bayyana cewa za ta tara wa gwamnatin jihar Kano Naira miliyan dubu shida a shekara...
Anyi nasarar damke matashin ne a lokacin da ake zargin shi da yin garkuwa da wani yaro dan shekaru goma, bayan da iyayen yaron suka yi...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bukaci gamayyar kungiyoyin direbobin Mashin mai kafa uku(A daidaita Sahu)da su guji ci gaba da cakuda Maza da Mata wajen...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta bayyana cewa a yanzu haka tuni ta mayar da hankali kan babura masu kafa biyu,...
Kungiyar tsoffin daliban Kwalejojin Kimiyya ta jihar Kano KASSOSA ta shirya gudanar da taron ta na shekara a jihar Jigawa ba kamar yadda aka saba gudanarwa...
Sakamakon damuwa da dattawan arewa suka yi da rikicin da ke faruwa tsakanin Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II saboda banbanci...
Ministan noma da raya karkara, Alhaji Sabo Nanono ya bude sababbin filayen noman rani, wanda cibiyar bincike kan noma a tsandauri ta jami’ar Bayero dake Kano...
Kungiyar kishin al’ummar Kano ta Kano Civil Society Forum ta musanta cewa ta aikewa fadar gwamnatin Kano bukatar a tsige sarki Muhammadu Sanusi na biyu daga...
Masu fama da cutar Koda a jihar Kano sun roki gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje kan ya mayar da yin aikin wankin koda kyauta a...