A baya bayan nan ne wata kungiyar majalissar dinkin duniya dake lura da abinci da hakar noma da ake kira da “The food and agriculture organization”...
Dagacin garin Kera dake karamar hukumar Garko a nan Kano ya sanya dokar kayyade kudin aure da sadaki baki daya akan kudi N137,000 ga budurwa, bazawara...
Al’ummar unguwar Dandishe Gabas dake karamar hukumar Dala a nan Kano sun koka kan wata budurwa da suka ce ta addabe su a yankin. Mutanen unguwar...
Wani magidanci mai suna Mallam Bello da matarsa sun gamu da ibtila’I inda wani mutum mai suna Sulaiman Saleh ya yanke su da wuka a wuya...
Majalisar dattijai a zaman ta na jiya ta bukaci gwamnatin tarayya da ta haramta shigo da kayayyakin sutura daga kasashen waje na tsawon shekaru biyar domin...
Rundunar ‘yan sandar jihar Kano ta ceto wani yaro dan shekara 11 da aka sace daga unguwar PRP da ke unguwar brigade a nan Kano, a...
A kwanakin baya an samu labarin ‘yansanda da ake zargin sun daki wani matashi da dukan yayi sanadiyar rasa ransa, yayin da aka gurfanar da wadanda...
Bayan umarni da Gwamnatin jihar Kano tayi akan kulle dukkan gidajen Marin da yake fadin jihar Kano hakan ya jawo ce-ce-ku-ce da kuma kace-nace tsakanin al’ummar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bai wa kwamitinta da ke kula da kasafin kudi wa’adin daga nan zuwa ranar goma sha bakwai ga watan gobe na...
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta ce ta dauki matakai da dama wajen dakile matsalar karancin man fetur da aka saba fuskanta a duk...