Bayan da rikakken zakin nan da ya kwace a gidan adana dabbobin daji na jihar Kano ya koma kejinsa bayan shafe awanni 40 ana fama da...
Shugaban kungiyar ‘yan fansho reshen jihar Kano Alh. Salisu Ahmed ya ce fiye da yan fansho dubu uku ke dakon karbar kudaden fanshon su da garatutin...
Kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta bayyana cewa, an fara gudanar da bikin makon likitoci ne sakamakon yadda ake mantawa da wasu cutuka da...
Wani ‘dan kasuwa a nan Kano ya koka bisa rufe iyakokin Najeriya da gwamnatin tarayya ta yi, inda ya ce adadin mutanen da ke samun na...
Rahotonni daga gidan adana namun daji na nan Kano na cewa zakin nan da ya kubuce a jiya ya kara guduwa daga cikin kejin jiminar da...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tace tuni kwararrun jami’an ta sun shirya tsaf don cigaba da aikin ceto rayuwar Zakin nan da ya kubuce a...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin a harbe Zakin nan da ya kubuce daga gidan adana namun daji na nan Kano matukar...
Har izuwa yanzu jami’an tsaro daban-daban da ma’aikatan gidan adana namun daji dake nan Kano, suna cigaba da kokarin ganin sun cafke Zakin da ya kwace...
Hukumar kula da shige da fice ta kasa wato Kwastam mai kula da Kano da Jigawa ta cafke wata motar dakon mai wadda ke kunshe da...
Makarantar ‘yan mari ta Sheikh Manzo Arzai dake nan Kano, ta sallami daukacin ‘yan marin dake tsare a makarantar a jiya jumu’a. Wasu ‘yan marin da...