Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Kano Alhaji Shehu Wada Sagagi ya nemi shugaban jam’iyyar na ƙasa Iyorchia Ayu da ya gaggauta ajiye muƙaminsa. Sagagi ya bayyana...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar amai da gudawa a birnin Kano. Babban jami’in kula da cututtuka masu yaɗuwa na ma’aikatar Sulaiman...
Ƴan sanda sun kuɓutar da mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Jigawa ta tsakiya Hajiya Fatima Ibrahim daga hannun masu garkuwa a Kano. Jami’in yaɗa labaran ƴan sandan...
Lauyan da yake kare Malam Abduljabbar Kabara ya roƙi kotu da ta sallami malamin. Baya ga haka ma lauyan ya buƙaci kotun da ta umarci gwamnati...
Ɗan majalisar dokokin Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Ƙiru Kabiru Hassan Dashi ya zama sabon mataimakin shugaban majalisar dokoki. Hakan ya biyo bayan ajiye muƙamin da...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta amincewa gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ciyo bashin naira biliyan goma. Kuɗaɗen da za a ciyo bashin, za a yi...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta amince a kunna karatun Malam Abduljabbar Nasir Kabara. Yayin zaman kotun na yau mai shari’a...
Mahaifiyar dan takarar sanata a Kano Abdulsalam Abdulkarim Zaura ta shaki iskar ƴanci. Shugaban karamar hukumar Ungoggo Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya tabbatar da hakan a...
Wasu ƴan bindiga sun sace mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar APC Abdussalam Abdulkarim Zaura. Al’amarin ya faru ne a daren jiya Lahadi...