Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta yi kira da mai horar da kungiyar Super Eagles Gernot Rohr da ya yi duk mai yihuwa na ganin...
Mujallar wasanni ta kasar Faransa ta fitar da jerin ‘yan wasa 30 da acikinsu daya zai lashe kyautar Ballon d’Or ta shekarar 2021. Hukumar ta sanar...
A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga jiya tsakanin kungiyar kwallon kafar...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles dake wasa a kungiyar Villareal dake kasar Spain Samuel Chukwueze, ya zama dan wasa na 2 mafi...
Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, sun bukaci hukumar kwallon kafa ta kasa NFF data sallami mai horar da kungiyar Gernot Rohr. Hakan...
Dan wasa Lionel Messi ya ce ko kadan bai aikata kuskureba na barinsa Barcelona zuwa tawagar da ke buga gasar Ligue 1 ta kasar France Paris...
Kasar Sifaniya karkashin jagorancin Luis Enrique ta kawo karshen wasanni 37 da Kasar Italiya ta yi ba’a doke ta ba. Kasashen biyu dai sun fafata a...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles zata fafata da kasar Afrika ta tsakiya a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na shekarar 2022...
‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles sun gudanar da daukar horo na farko a ranar Talata 05 ga Oktoban 2021 da muke ciki a...
A ci gaba da buga wasannin sada zumunci da kungiyoyi a jihar Kano ke yi. Kungiyar kwallon kafa ta Raula FC dake Kano, zata buga da...