A cigaba da buga gasar cin kofin Firimiyar TOPA da kungiyoyin jihar Kano ke bugawa, a ranar Larabar nan 06 ga Oktoban 2021 gasar zata cigaba...
Kungiyar kwallon kafa ta Watford ta sanar da nada Claudio Ranieri a matsayin sabon mai horas da ‘yan wasan kungiyar, domin maye gurbin Xisco Munoz wanda...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta lallasa kungiyar Gaida United da ci 5-0 a wasan sada zamunci da suka fafata. Karawar data gudana a filin...
A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga jiya tsakanin kungiyar kwallon kafar...
Shugaban kamfanin tsara wasanni na ƙasa ya ce za a fara gasar zabga Mari a Najeriya. Masu shirya sabuwar gasar da za a fara a karon...
Zakarun gasar La Ligar kasar Spain ta shekarar 2020/2021 Athletico Madrid sunyi nasarar doke Barcelona da ci 2-0 a wasan da aka gudanar yau Asabar 02...
Tsohon dan wasan kasar Brazil Pele ya koma gida bayan da aka sallameshi daga asibiti sakamakon jinya da ya sha. Mai shekaru 80 ya kasance a...
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmed Musa ya tallafa an zura kwallo a wasan da kungiyarsa ta Fatih Karagumruk ta samu nasara...
A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga a ranar Juma’a 1 ga...
Mai horos da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Gernot Rohr ya ce, har yanzu babu wani dan wasa a kungiyar da yake...