Wasu fusatattun ɗaurarru sun yi ƙoƙarin arce wa daga babban gidan gyaran hali na Kano da ke Kurmawa. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da...
Bankin duniya ya ce rashin isash-shen wutar lantarki ya janyowa bangaren masana’antu da harkokin kasuwanci a Najeriya, asarar makudan kudade dala biliyan 29 kwatankwacin naira tiriliyan...
Masu sana’ar sayar da lemeon lamurje sun yi korafin cewa suna fama da rashin ciniki wanda suka alakanta hakan da batun dan tsami da hukumomi suka...
Hukumar yaki da fasawauri ta kasa kwastam ta gargadi masu fasakwaurin kayayyaki da su guji amfani da shiyyar Kano wajen aikata miyagun ayyukansu domin kuwa hukumar...
Babban hafsan sojin kasa na kasar nan laftanal janar Ibrahim Attahiru, ya ce, zai yi matukar wuya dakarun kasar nan su samu nasarar kakkabe ‘yan ta’adda...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce farashin kayayyakin abinci da suka hada da: Shinkafa, Kwai, Tumatir da kuma Doya sun tashi a cikin watan jiya...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya ki amincewa da kudirin gaggawa da shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai, Ndudi Elumelu ya gabatar da ke neman ministan...
Jam’iyyar PDP reshen mazabar Hotoro ta kudu ta dakatar da tsohon ministan kasashen wajen kasar nan Ambasada Aminu Wali daga jam’iyyar na tsawon watanni shida. A...
Majalisar dattijai ta nemi gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an rage farashin siminti a kasar nan. Wannan na zuwa ne...
Hukumar bunkasa fasahar bin hanyoyin kimiyya wajen inganta rayuwar abubuwa masu rai (National Biotechnology Development Agency), ta ce, samar da sabon irin masara mai suna Tela...