Wani rahoto da mujallar Forbes da ke fitar da bayanan attajirai a duniya ta fitar, ya ce, manyan attajiran Najeriya guda uku da suka hada da:...
Shugaban rukunin kamfanonin BUA Alhaji Abdussamad Isyaku Rab’iu ya yi barazanar kwace lasisin duk wani abokin hulda da kamfanin sa da ya kara farashin kayayyakin da...
Kamfanin samar da man fetur na kasa NNPC ya sanya hannu da wani kamfanin da zai aikin gyara matatar mai ta garin Fatakwal bisa yarjejeniyar kammalawa...
Hukumomi a jihar Kaduna sun ce ƴan bindiga sun harbe akalla mutum takwas tare da raunata wasu a jerin hare-haren da suka kai ƙauyen Kadanye. Kwamishinan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta musanta daukar mutane ko wasu kungiyoyi a matsayin masu ba da shawara kan daukar ma’aikata a hukumar....
Gwamnatin jihar Kano ta zaftare albashin shugabannin da ke rike da madafun iko a gwamnatin da kaso hamsin cikin dari na watan Maris da ya gabata....
Gwamnatin tarayya ta amince da sauya sunan kwamitin karta kwana dake yaki da cutar Covid 19 zuwa kwamitin da zai rika bibiya akan al’amuran da suka...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano KSCPC da haɗin gwiwar hukumar KAROTA sun cafke wata mota maƙare da gurɓataccen Tumaturin gwangwani. Lamarin ya...
Gwamnatin tarayya ta karbi karin riga kafin annobar Korona ta Oxford/Astrazeneca dubu dari daga Gwamnatin kasar Indiya. Shugaban kwamitin karta-kwana kan yaki da Korona na kasa,...
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka mutane takwas tare da jikkata hudu a wani hari da suka kai a kananan hukumomin Kajuru da Kachia na jihar Kaduna...