Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a kauyen Wawan Rafi da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna tare da kashe mutane biyu da safiyar...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce, al’ummar jihar Kaduna sun zabe shi ne don ya rika gudanar musu da ayyukan raya kasa da za...
A ranar 13 ga watan Afrilun 2007 Allah ya yiwa fitaccen malamin addinin musuluncin nan da ke Kano, Sheikh Jafar Mahmud Adam rasuwa. Shehin malamin...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta yi gargadin daukar tsattsauran mataki kan masu gidajen sayar da man fetur...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta ce za ta ci gaba da baiwa dalibai ingantaccen ilimin da ya kamata domin inganta tattalin arzikin kasar nan. Shugaban Jami’ar...
Wani rikici da ya barke tsakanin wasu matasa a lokacin wasan kwallon kafa ya yi sanadiyyar mutuwar wani matashi a Unguwa Uku. A ranar Lahadi 11...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC, ta tabbatar da kama mutanen da ake zargi da sayar da sinadaren kara dandanon lemon da...
Gwamnonin yankin Kudu maso gabashin kasar nan sun bi sahun takwarorinsu na Kudu maso yammaci wajen kafa kungiyar sintiri da za ta kare yankin daga ayyukan...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya bar mata bashin sama da naira biliyan 54, na aikin titin kilomita biyar-biyar a...
Gwamnatin jihar Kano ta tsawaita wa’adin komawar dalibai Makaranta zuwa mako guda. A cewar gwamnatin matakin kara wa’adin hutun ya biyo bayan gabatowar Azumi watan Ramadan...