Kotun Majistiri mai lamba 58 da ke Noman’s Land a nan Kano, ta bayar da belin mawaƙin yabon nan Malam Bashir Ɗandago. A yayin zaman kotun...
Bankin tallafawa Masana’antu karkashin ma’aikatar matsakaita da kananan masana’antu, kasuwanci da zuba hannun Jari na kasa ya ce, ya samu rancen dala biliyan daya don tallafawa...
Gwamnatin jihar katsina ta bada umarnin buden makarantun mata guda biyar da aka rufe sakamakon matsalolin tsaro a jihar. Gwamnatin ta umarci makarantun da su yi...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta ce za a yi aikin rajistar samar da katin zabe ta Internet a wasu cibiyoyin samar da...
Ministan Sufurin Jiragen Saman kasar nan sanata Hadi Sirika, ya ce, a yanzu ayyukan masu bayar da abinci a cikin jirage zai ci gaba, biyo bayan...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana damuwar ta kan yadda ake samun rahoton rashin isar allurar rigakafin cutar corona zuwa cibiyoyin da aka ware don yiwa al’umma. Babban...
Wasu da ake zargin ‘Yan bindiga ne sun kashe wani shugaban Fulani a yankin Doka da ke karamar hukumar Kajuru, a jihar kaduna Alhaji Lawal Musa,...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Litinin an samu karin masu dauke da cutar corona anan Najeriya da yawansu ya kai...
Rundunar tsaron Sintiri na Bijilante reshen jihar Kano ta ce, ta cafke wani mutum da ya jima yana yin garkuwa da mutane. Babban Kwamandan rundunar na...
Gwamnatin Kano ta yi martani game da ƙorafin na Ja’afar Ja’afar. Bayan da Freedom Radio ta tuntuɓe shi game da lamarin Kwamishinan yaɗa labarai na Kano...