Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD za ta fara yajin aiki a fadin Najeriya daga ranar 31 ga watan Maris din nan, wanda shi...
Wata babbar kotun tarraya da ke nan Kano ta ba da belin mutumin nan da ke kwarmata bayanan sirrin adan asalin jihar Katsina Mahdi Shehu. Kotun...
Hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO ta ba da umarnin ci gaba da amfani da allurar riga kafin Cutar Corona, duk ‘yan matsalolin da allurar ke...
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta bukaci kasar Saudiyya da ta bullo da hanyoyi saukakawa ‘yan Najeriya, don samar musu da damar gudanar...
Sashin kula da Albarkatun Man Fetur na kasa DPR reshen jihar Kano, ya rufe wasu gidajen mai biyu a jihar sakamakon sayar da mai sama da...
Hukumar kiyaye abkuwar haddura ta kasa reshen jihar Bauchi ta ce mutane shida sun rasa rayukansu yayin da 54 suka samu raunuka a wani hatsarin mota...
Al’ummar garin Gwangwan da ke Kano na cikin fargaba sanadiyyar ɓarkewar cutar amai da fitsarin jini a garin. Garin na Gwangwan na da nisan kilomita 136...
Kwamitin da jam’iyyar PDP ta kafa don nazartar halin da jam’iyyar ta tsinci kanta a zabukan kasa da suka gudana a shekarar 2019, ya bukaci shugaban...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya caccaki fitaccen malamin addinin islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmed Gumi sakamakon neman sulhu da ya ke kokarin...
Gwamnati tarayya ta ce ta gano dumbin arzikin ma’adinan zinare a wani yanki da ke tsakanin birnin tarayya Abuja da jihar Nassarawa. Ministan tama da karafa...