

Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da mai bashi shawara na musamman kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai daga muƙaminsa. Kwamishinan yaɗa labaran Kano...
A ranar 11 ga watan Octoba na shekarar 2019 ne, kwamishinan yan sandan Kano na wancan lokaci Ahmed Iliyasu ya kira wani taron manema labarai, wanda...
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa a daren jiya Jumu’a, wasu ‘yan bindinga sun sace mutane 7, ciki har da wani hakimi a karamar hukumar Anka....
Kamfanin rarraba wutar lantarki shiyyar Kano Jigawa da Katsina ya ce za a sami daukewar wutar lantarki daga karfe goma na safiyar gobe Lahadi zuwa karfe...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kuɗin shekara mai zuwa ta 2021 da ya tasamma sama da tiriliyan goma sha uku wanda ya yiwa...
Gwamnatin tarayya ta ce zata ci gaba da kokari matuka wajen tallafawa al’ummar kasar nan musamman wadanda wani ibtila’I ya fada musu. Ministar ma’aikatar jin kai...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da gyaran hanyoyi da kuma inganta wutar lantarki a cikin karkara. Kwamishinan raya karkara da da ci gaban...
Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya ja hankalin al’ummar musulmi da su ji tsoron Allah cikin al’amurran su na yau da kullum...
Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya ce ƴan Najeriya za su samu sassauci kan halin matsin tattalin arziƙi da ake ciki da zarar cutar Covid-19 ta wuce....
Gwamnatin jihar Zamfara ta fara sayen ma’adanan zinare daga hannun masu haƙowa a jihar. Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ne ya bayyana hakan, inda ya...