

Mai jama’a photography ke nan yake rakashewa a ranar masu daukar hoto ta duniya Sadiq RImi (Mai jama’ a photography
Gwarzon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSG Neymar na fuskantar barazanar dakatarwa daga doka wasan karshe a gasar zakarun nahiyar Turai ta UEFA sakamakon canjin...
Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afurka ta ECOWAS ta dakatar da kasar Mali daga ci gaba da kasancewa mamba a cikin kungiyar. Ecowas ta ce...
Daga Mu’azu Tasi’u Abdurrahman Wani masani kan al’amuran da suka shafi labaran kasa na jami’ar Yusif Maitama Sule dake nan Kano ya bayyana cewa akwai yuwar...
Ministan ciniki, kamfanoni da zuba jari Otunba Niyi Adebayo ya ce gwamnatin tarayya zata tallafa wajen farfado da kamfanoni da suka durkushe a jihar Kano, kasancewar...
Kwalejin horar da ma’aikatan lafiya ta jiha, wato School of Health Technology Kano , zata kara adadin yawan daliban da makarantar ke dauka daga dari 325,...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana gobe Alhamis a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan jihar domin murnar zagayowar sabuwar shekarar musulunci. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar...
Mambobin kungiyar daukar hoto jihohin Kano da Katsina da sauran jihohin arewacin kasar nan ne suka yi dandazo a jihar Jigawa don yin bikin ranar daukar...
Gwamnatin jihar kano ta ce wasikar da ke yawo a kafafen yada labarai cewa ta dakatar da kwamishinan Kananan hukumomi Alhaji Murtala Sule Garo ba gaskiya...
Kwalejin kirkira da fasaha ta jihar Kano, ta bayyana cewa an samar da ita ne da nufin kara bunkasa fasahar kirkira da zane-zane don baiwa matasa...