

Gwamnatin jihar Kano ta musanta labarin da ake yadawa cewar ta sayarwa da dan kasuwar nan ma mallakin Mudassir and Brothers katafaren otal din Daula. A...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi jami’anta da su zamo cikin shirin kota kwana, musamman masu aiki kan hanyar Kano zuwa Kaduna da wadanda ke...
A daren ranar Asabar ne wasu masu garkuwa da mutane suka kutsa cikin gidan dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Danbatta, suka sace...
Kungiyar malaman jami’o’I ta Najeriya (ASUU) ta ce ba za su koma aji ba, ko da gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin bude makarantu, yayin da...
Harin kwanton bauna na wasu ‘yan bindiga ya kashe sojoji akalla 16 tare da jikkata 28 daga cikinsu a jihar Katsina. Dakarun rundunar ta musamman su...
Majalisar wakilai ta gayyaci ministan kula da yankin NIGER Delta Sanata Godswill Akpabio da ya gurfana gaban kwamitinta mai kula da yankin na Niger Delta don...
Kungiyar manoman shinkafa ta kasa RIFAN ta dakatar da shirin ba da rance ga manoma na Ancho borrowers a nan Kano nan take ba tare da...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kammala dukkanin shirye-shirye don kai samame wuraren da ‘yan kasuwa ke kasa kaya akan titina...
Sarkin Gusau a jihar Zamfara Alhaji Ibrahim Bello ya ce wasu daga cikin ‘yan jihar suna taimakawa ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane waje sayar...
Cibiyar dakile yaduwar cuttutuka ta kasa NCDC ta ce an samu karin masu dauke da cutar corona a fadin kasar nan guda 595, yayin da mutane...