

Ma’aikatar kasafin kudi da tsare-tsare ta jihar Jigawa tace kasafin kudin da aka warewa bangaren cimaka (Nutrition) baichanza ba daga yanda aka ware masa tun asali....
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya caccaki rahoton gwamnatin tarayya da ta fitar game da mace-macen da aka yi a Kano. Maitaimakawa gwamnan kan kafafen sada...
Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC ya naɗa tsohon gwamnan jihar Oyo Sanata Abiola Ajimobi a matsayin shugaban riƙo na Jam’iyyar a matakin ƙasa. Hakan ya biyo...
Ya zuwa yanzu dai Najeriya ta kasance kasa ta uku da suka fi yawan masu dauke da cutar Covid-19 a nahiyar Afrika inda take biyewa kasashen...
Rahotonni daga jihar Nasarawa na cewa har yanzu al’umma basu murmure daga kuncin rayuwar da cutar Corona ta kawo ba, dukda cire dokar kulle da gwamnatin...
Rayuwa da corona wani darasi ne babba kuma mai zaman kansa lura da tarin kalubalen da al’umma suka shiga, sakamakon dokar zaman gida da kuma takaita...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata rage kasafin kudin shekarar 2020 da kaso 30 cikin 100. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan lokacin da...
Shugaban majalisar gudanarwa ta jami’ar Yusuf Maitama Sule dake nan Kano Malam Sule Yahaya Hamma ya sanar da yin murabus daga mukamin sa. Cikin wata sanarwa...
Gamayyar Kungiyoyin likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta tsunduma yajin aiki ranar Litinin, bayan wa’adin kwanaki 14 da ta bawa gwamnatin kasar ya cika....
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC ta tabbatar da samun karin mutane 403 dake dauke da cutar Coronavirus a jihohi 19 na kasar nan da...