

‘Yar wasan kungiyar kwallon Kwando ta kasa ta mata D’Tigress Evelyn Akhator, ta ce buga gasar wasannin motsa jiki na bazara wato Olympic shi ne babban...


An yiwa dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Ac Milan dan kasar Andalus wato Spain, Samu Castillejo fashi a birnin Milan na kasar Italiya a yammacin...
This is a Story in the imagination of the writer anyway as LMC or NFF or Sport Ministry never said so or discussed this with anybody...
Babban bankin kasa (CBN), ya ce, wadanda suka samu nasarar cin gajiyar bashin tallafin corona na naira biliyan hamsin da bankin ya ware, za su fara...
Gwamnatin tarayya ta ce cikin makon da muke ciki ne, za ta fara biyan ma’aikatan lafiya kudaden alawus-alawus din su na yakin da suke yi da...
Gwamnatin tarayya ta ce da zarar an dage dokar hana zirga-zirga tsakanin jihohi a kasar nan zata fara shirye-shirye kan yadda za’a koma makarantu a kasar...
Ministan lafiya Dr Osagie Ehanire ya ce kwamitin kar ta kwana da ma’aikatar lafiya ta kafa domin gano dalilan mace mace a nan Jihar Kano tsakanin...
Kwamishinan kula da harkokin Addini na jihar Kano, Malam Muhammad Tahar Adamu yace Almajiranci dadaddiyar hanya ce ta koyar da ilimin Addinin Musulunci. Malam Muhammad Tahar...
Fyade wani nau’i ne na cin zarafin bil adama walau mace ko namiji sai dai galibi yafi faruwa kan jinsin mata, ta hanyar tursasasu yin lalatadasu,...
Mataimakin mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Joseph Yobo, ya ce ‘yan wasan dake buga gasar Firimiya ta kasa, na bukatar filin...