

Sarkin Bai da Makaman Kano da Madakin Kano da Sarkin Dawaki mai tuta tuni sun hallara a fadar gwamnatin Kano domin nada sabon sarki. Wakiliyar mu...
Tawagar jami’an tsaro na raka Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II, bayan da gwamnatin jihar Kano ta tsige shi daga kan sarauta a safiyar yau. A...
Jami’an tsaro sun garkame fadar mai martaba sarki Kano Malam Muhammadu Sunusi na II biyo bayan tsige shi da gwamnatin Kano tayi a dazu. Wakilin mu...
Firaministan kasar Sudan Abdolla Hamdak, ya tsallake rijiya da baya, a wani yunkurin kisa da aka kai masa a yau din nan ta hanyar tada Bom...
Kai tsaye da Gwmanatin Kano ta sanar da tsige sarkin Kano Gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewa ta tsige sarkin Kano daga mukamin sa. Gwamnan...
Dandazon jama’a ne suka gudanar da sallar alkunuti da addu’o’I a harabar babban masalacin Juma’a na Kano, kan yunkurin gwamnatin Kano na tsige Sarkin Kano Malam...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a yanzu haka ta kammala shirye shiyen ta na almajiran da zaa sanya a makarantun tsangaya da ke mazabun majalisar dattawa...
Rikici ya barke ne ya biyo bayan wani kudiri da daya cikin ‘yan majalisar ya gabatarwa dangane da binciken da majalisar take son kan mai martaba...
Wata motar Siminitin Dangote ta hallaka mutane hudu a unguwar Gaida da ke nan birnin Kano. Wakilin mu Abubakar Sabo ya rawaito mana cewa, lamarin ya...