Babban hafsan sojin Najeriya Manjo Janar Farouk Yahaya, ya ce sojojin kasa kadai ba za su iya shawo kan kalubalen tsaron da ke addabar kasar nan...
Gwamnan jihar Neja, Sani Bello ya sanya dokar hana kabu-kabu a Minna babban birnin jihar daga ranar Alhamis 3 ga watan Yuni. Gwamnan ya bayyana haka...
Hukumar kula da noma da abinci ta majalisar dinkin duniya da takwararta ta samar da abinci ta duniya sun yi hasashen cewa sama da mutane miliyan...
Hukumar ‘yan sandan jihar Enugu ta kaddamar da fara farautar wadanda suka kashe tsohon jojin babbar kotun jihar. A ranar Lahadi 30 ga watan Mayun 2021...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i ta kasa SSANU ta bukaci gwamnatin tarayya da ta bai wa jami’an tsaron da ke kula da jami’o’i lisisin rike makamai don...
Hukumar kula da madatsun ruwa ta kasa (NIWA) ta ce, ya zuwa yanzu, masu aikin ceto sun samu nasarar tsamo gawarwaki 76, waɗanda suka rasa rayukansu...
Rundunar ƴan sandan jihar Nassarawa ta kama ɗaya daga cikin masu taimakawa gwamnan jihar da laifin satar ƙarafan digar jirgi. Rahotanni sun ce mutumin mai suna...
Ƙungiyar kwallon ƙafa ta Liverpool ta cimma yarjejeniyar ɗaukar ɗan wasan baya na ƙungiyar kwallon ƙafa ta RB Leipzig, Ibrahim Konate. Ƙungiyar ta sanar da labarin...
Ministan sufuri Rotomi Amechi ya ce, za a fara aikin layin dogo da ya tashi daga Kano zuwa Kaduna a watan gobe na Yuli. Minsitan ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban ƙasa Good Luck Jonathan a fadar Asorok. Rahotanni sun ce tattaunawar shugaba Buhari...