Sabon babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya manjo janar Farouk Yahaya ya fara aiki a yau juma’a. Rahotanni sun ce manyan janar-janar na rundunar ne...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce za ta fara ladabtar da masu tsokanar matan da suka sanya abaya. Babban kwamandan hukumar anan Kano Sheikh Muhammad...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon Babban hafsan sojin Najeriya. Kafin nadin nasa, Manjo Janar Yahaya ya...
Kwamitin dake yaki da cutar COVID 19 ya ce zai fallasa sunayen mutane casa’in da suka dawo daga kasashen waje kuma suka ki bin dokokin killace...
Ofishin kula da basuka na ƙasa (DMO), ya ce, bashin da ake bin ƙasar nan ya ƙaru da aƙalla naira tiriliyan 20.8 tsakanin watan Yuli na...
Hukumar kula da madatsun ruwa ta kasa (NIWA) ta ce akalla mutane 160 ne ake zaton sun rasa rayukansu sanadiyar hatsarin jirgin kwale-kwale da ya ritsa...
Hukumar tsaron sirri ta DSS ta musanta rahoton da ake yadawa cewa tana daukar ma’aikata, kuma ta ce ba ta da wani shafin Facebook a halin...
Fadar shugaban kasa ta ce matakin da gwamnonin kudancin kasar nan suka dauka na haramta kiwo barkatai a jihohinsu ya sabawa doka. Babban mataimakin na musamman...
Rahotanni daga kasar Mali na cewa sojoji sun kama shugaban rikon kwarya na kasar Mali Bah Ndaw da firaministan kasar Moctar Ouane. Haka zalika sojojin...
Wani rahoto da hukumar kididdiga ta kasa NBS ta fitar a jiya Lahadi ya nuna cewa tattalin arzikin Najeriya ya samu tagomashin kasa da digo daya...