

Majalisar dokoki a jihar Kano, ta amince wa gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf, damar ƙara naɗa sababbin Kwamishinoni uku. Amincewar na zuwa ne a Wani zama...
Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano PCACC, ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje bisa zargin karbar...
Kotun Magistrate da ke zamanta a Kano ta sahalewa hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ci gaba da tsare tsohon kwamishinan ayyuka...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, ta cafke wasu yan Daba da sanyin safiyar Talatar nan da muke ciki. Rundunar ta cafke matasan su bakwai...
Babban mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Malam Nuhu Ribadu, ya yi iƙirarin cewa rashin tsaro ya ragu cikin mako biyu, bayan naɗa...
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai EU game da sakamakon babban zaɓen bana, da ya bai wa Bola Ahmed Tinubu nasarar zama...
Farashin Man Fetur ya karye a defo-defo din Nijeriya, a dai-dai lokacin da ake raɗe-raɗin karin farashin man zuwa naira 700 duk lita a wannan watan...
Kwamishinan yaɗa labarai a jihar Kano Baba Halilu Dantiye, ya ce ‘wajibi ne kafafen yaɗa labarai su mai da hankali wajen fito da abubuwan da za...
Hawan Dorayi, ya samo asali ne tun zamanin sarkin kano Abdullahi Bayero inda tarihi ya nuna cewa kafin zuwa dorayi sarki kan je garin gogel da...
Zauren dillalan man fetur na Nijeriya ya ce, tashin farashin litar mai da aka samu ya shafi harkokin kasuwancinsu fiye da yadda ake tunani. Shugaban zauren...