Wannan furucin ya biyo bayan korar karar da kotun ma’aikatan ta kora na jami’ar ‘yan Sandan data shigar na korarta da akayi, don tana dauke da...
SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce ‘ gobarar bata shafi ofishin kwamishin ‘yan Sandan da kuma dakunan da ake ajiye masu laifi’. Wanda ya ce ‘ana...
Gobara data tashi a sharkwatar rundunar yan sanda ta Bompai, karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano ta yi sanadiyar lakume kadarorin miliyoyin nairori. Wani shaidan gani...
Wanda aka kama din dai ana zarginsa da damfarar wasu mutane. Kwamandan ya ce shekara guda kenan ana neman mai laifin da aka kama. Wanda ake...
Kamfanin Mai a Nijeriya zai fara hakar rijiyar mai a Jihar Nassarawa. Shugaban Kamfanin Malam Mele Kyari ne ya bayyana hakan. Anasa ran fara hakar rijiyar...
INEC ta karin wa’adin mako guda Karin wa’adin zai bada dama ga wadanda ba su karbi nasu ba Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC,...
Har zuwa yammacin yau Juma’a, direbobin manyan motoci sun tsare hanyar Kano zuwa Zaria, tare da kin amincewa su janye daga kudirinsu na sai an biya...
Mata sa zasu iya shiga matsala sakamakon karin kudin makaranta. Da gwamnatin tarayya tasan matsalar da karin kudin nan zai jawowa kasar nan da bata yi...
Yawan haihuwar da aka samu a jihar Kano ya karu daga dubu sittin da tara zuwa dubu tamamin da uku daga karshen watan disamba zuwa Junairu....
Tawagar direbobin tirela sun rufe hanyar Kaduna zuwa Kano sakamakon zargin kashe musu dan uwansu da wani jami’in soja ya yi a wajan wani shinge. Sai...