Wani malami a tsangayar nazarin Harsuna a kwalejin Sa’adatu Rimi ya ɗora alhakin dakushewar al’adar tashe da shigowar baƙin al’adu. Malam Usman Adamu ya kuma ce,...
Yan Najeriya da dama ne ke ci gaba da bayyana ra’ayoyin su kan matakin rufe layukan wayar da ba a hada da lambar shaidar katin zama...
Babbar kotun jiha mai lamba 15 karkashin mai shari’a Nasiru Saminu ta yi watsi da bukatar hukumar KAROTA na ta dakatar da aiwatar da hukuncin hana...
Hukumar Sadarwa ta kasa NCC tace zuwa yanzu ta rufe layukan sadarwa da ba’a hada da lambar shaidar zama dan kasa ba sama da miliyan 72....