

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce, zai yi wuya a kawo karshen cutar corona a shekarar 2021. A cewar Daraktan bada agajinn gaggawa na...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wasu cibiyoyin lafiya 3 sakamakon kin sabunta rijstar su na shekarar 2020. Wannan dai na cikin wata sanarwa da hukumar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da harin yan bindiga da yayi sanadiyyar mutuwar mutane shida tare da jikkata mutum guda a kananan hukumomin Igabi da Kauru...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wata mata mai suna Aisha Abdullahi Giade sakamakon zarginta da cin zarafin ‘yar kishiyarta. Mai magana da yawun rundunar...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan (JAMB) ta ce har yanzu ba ta tsayar da lokacin fara rajistar rubuta jarrabawar shiga makarantun gaba da...
Dr. Yahya Koshak mutumin da ya fara shiga rijiyar Zamzam yayin wani aikin yasa da aka gudanar a alif da dari tara da saba’in da tara...
Gwamnatin tarayya ta haramta duk wani aikin hakar ma’adanai a Jihar Zamfara tare da haramta shawagin jirage a sarararin samaniyar Jihar. Mashawarcin shugaban kasa kan harkokin...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe makarantun Tsangayu na kwana da ke fadin jihar. A cewar gwamnatin, daukar wannan matakin na rufe makarantun Tsangayun na...
Gwamnatin jihar Yobe ta sanar da rufe makarantun kwana a jihar a wani mataki na kare dalibai sakamakon yawaitar sace daliban da ‘yan bindiga ke yi...
Wasu fusatattun matasa sun hallaka wani matashi har lahira ta hanyar ƙona shi da taya a garin Wudil da ke jihar Kano. Lamarin ya faru ne...