

Sabon Kwamishinan ƴan sandan Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko ya kama aiki yau Jumu’a. An haifi Sama’ila Dikko a ranar 27 ga watan Yuli na shekara 1962...
Budurwar mai shekaru 28 mai suna Ebiere Ezikiel ta cakawa saurayinta mai suna Godgift Aboh wuka bayan da ya mareta kan tuhumarsa da ta yi game...
Cibiyar daƙile yaɗuwar cutuka ta ƙasa NCDC ta ce, akwai yiwuwar ɓarkewar annobar Ebola a ƙasar nan. Hakan na cikin wata sanarwa da NCDC ta fitar...
Fitaccen malamin addinin Islaman nan Dr. Ahmad Mahmud Gumi ya ce nan ba da daɗewa ba za a sako ɗaliban makarantar Kagara da ƴan bindiga suka...
Ƙungiyar ci gaban matasan Arewacin ƙasar nan ta YANPCE ta nemi majalisar dattijai da ta tantance sabon shugaban hukumar yaƙi da rashawa ta EFCC ba tare...
Tsohon shugaban hukumar hana fasakwauri ta kasa Kwastam Dikko Inde rasu a yau Alhamis 18 ga watan Fabrairu yana da shekaru 61. Rahotanni daga jihar Katsina...
Babbar kotun tarayya da ke Gyaɗi-gyaɗi a Kano ta ci gaba da sauraron ƙarar da Malam Abduljabbar Kabara ya shigar kan matakin da Gwamnati ta ɗauka...
Asibitin koyarwa na Barau Dikko da ke jihar Kaduna ya bankaɗo wata da ke aiki da takardun bogi cikin ma’aikatan asibitin. Shugaban asibitin Farfesa Abdulƙadir Musa...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta ce, babu sassauci ga duk masu baburan adaidaitan sahun da basa biyan harajin da Gwamnati ta...
Wani magidanci ya rataye kansa a unguwar Sauna Kawaji da ke ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano. Mutumin mai suna Sabi’u Alhassan mai kimanin shekaru 62 a...