

Ƙungiyar matasan mazaɓar Hotoro NNPC, ta miƙa kayan tallafin kiwon lafiya ga wasu asibitoci uku da ke yankin. Shugaban ƙungiyar Kwamared Jamilu Magaji Saleh Hotoro ne...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta yi ƙarin girma ga jami’anta ɗari uku da casa’in da biyar. Da yake jawabi yayin ƙarin girman Kwamishinan ƴan sandan...
Daga: Hajara Hassan Sulaiman Jami’ar Maryam Abacha da ke Maradi a jamhuriyar Nijer ta ce za ta mayar da hankali wajen zakulo yaran da suke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zargi wasu ‘yan Najeriya da yin tasiri wajen haifar da rikice-rikicen da ake gani a sassan kasar nan. A cewar...
Gwamnatin jihar Kano ta aike da tallafin naira miliyan goma sha takwas ga mutanen da rikicin jihar Oyo ya shafa a makon da ya gabata. ...
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hukumar ta tattara bayan masu bukatar a kara yawan rumfunan zabe a kasar...
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta ce sabon shugaban hukumar da aka nada bashi da wani rahoto da ya nuna...
Gwamnatin tarayya ta ce a duk wata tana kashe sama da naira biliyan hamsin wajen bada tallafin samar da hasken wutar lantarki. Ministan samar da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke babban jami’in hukumar Hisbah ta jihar Kano mai kula da kamen almajirai da mata masu zaman kansu. An cafke...
Gwamnonin Arewa maso yamma sun kama hanya domin zuwa jihar Oyo kan rikicin ƙabilancin da ke faruwa a jihar. Mai taimaka wa Gwamnan Kano kan yaɗa...