

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na wata ganawar sirri da tsohon shugaban kasar nan Goodluck Jonathan a fadar sa. Rahotanni sun bayyana cewa har kawo yanzu ba...
Mai bai wa gwamna jihar kano shawara kan harkokin siyasa Mustapha Hamza Buhari Bakwana, ya musanta labarin da ke cewa ya umarci wasu ‘yan daba da...
Direbobin baburan adaidaita sahu sun koka kan yadda har yanzu hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta Kano wato KAROTA, ta gaza cika alƙawarin sanya...
Matan dan majalisar mai wakiltar ƙaramar hukumar Dass a jihar Bauchi Musa Baraza da ƴar sa ɗaya da masu garkuwa da mutane suka sace sun shaki...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta kammala jigilar dawo da yan kasar nan da suka makale a kasashen ketare a ranar Asabar mai zuwa 22 ga...
Yanda jarabawar kammala karatun sakandiri ke gudana ke nan a wani makarantar kudi dake jahar Kaduna Daliban makarantar Maimuna gwarzo da na Government college ke...
Tun da fari dai gwamnatin kasar nan ta sanar da ranar bude makarantun sakandire bayan da wasu jihohi suka yi barazanar buɗe makarantu a jihohin su...
Gwamnatin tarraya ta ce daga ranar 29 ga wannan watan na Agusta zata fara jigilar jiragen sama na kasashen waje tun bayan da ta dakatar da...
Daga Abubakar Tijjani Rabi’u Hotunan karbar aiki da sabon shugaban Jami’ar Bayero Farfesa Sagir Adamu Abbas yayi a yau, daga hannun tsohon shugaban Jami’ar Farfesa Muhammad...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na wata ganawa da tsohon shugaban jam’iyyar APC kwamared Adams Oshimole a fadar shugabar sa da ke Abuja. Rahotanni sun bayyana cewa,...