

Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce, adadin wadanda basu da aikin yi a kasar nan ya karu daga kaso 23 zuwa sama da kaso 27...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa reshen jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil “KUST” ta bayyana bakin cikin ta kan matakin da gwamnatin Kano ta dauka na...
Jihar Kano ta dawo mataki na 8 daga mataki na 7 na yawan masu dauke da cutar Corona a kasar nan. Hakan na cikin sanarwar da...
Makwabta da haɗin kan ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Human Right Network da kuma jami’an ‘yan sanda, sun samu nasarar kuɓutar da wani matashi da...
Daga Shamsiyya Farouk Bello Yayin da ake ci gaba da gangamin aikin rarraba maganin rigakafin zazzabin cizon Sauro anan jihar Kano, a unguwar Tukuntawa dake yankin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta yi nasarar cafke wadanda ake zargi da kashe mace ta farko matukiyar jirgin saman sojin kasar nan Tolulope Arotile a...
Lauyan dake kare dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci ta EFCC Wahab Shittu ya rubutawa shugaban kwamitin dake Magu, Ayo Salami wasikar neman bahasi kan...
Gwamnatin tarayya ta bukaci manyan kasashen duniya da su daina sauraran karairayi da ake yadawa kan Najeriya, sannan su ki sayarwa da kasar nan makamai na...
Daga Bilal Nasidi Ma’azu Mahautan dake Kasuwar Kurmi cikin karamar hakumar birni sun bukaci gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki a nan Kano,dasu sanya baki,kan...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa da masana’antu da su shiga cikin shirin babban bankin Najeriya na...