

Daga Mu’azu Tasi’u Abdurrahman Wani masani kan al’amuran da suka shafi labaran kasa na jami’ar Yusif Maitama Sule dake nan Kano ya bayyana cewa akwai yuwar...
Ministan ciniki, kamfanoni da zuba jari Otunba Niyi Adebayo ya ce gwamnatin tarayya zata tallafa wajen farfado da kamfanoni da suka durkushe a jihar Kano, kasancewar...
Kwalejin horar da ma’aikatan lafiya ta jiha, wato School of Health Technology Kano , zata kara adadin yawan daliban da makarantar ke dauka daga dari 325,...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana gobe Alhamis a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan jihar domin murnar zagayowar sabuwar shekarar musulunci. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar...
Gwamnatin jihar kano ta ce wasikar da ke yawo a kafafen yada labarai cewa ta dakatar da kwamishinan Kananan hukumomi Alhaji Murtala Sule Garo ba gaskiya...
Kungiyar Matasan Kano ta zargi ‘yan siyasa da yin watandar raba wadanda za’a dauka aiki a nan Kano kar kashin shirin daukar aiki na gwamnatin tarayya...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Talata an samu karin wadanda suke dauke da cutar corona a kasar nan su dari...
‘Yan majalisar wakilai na jam’iyyar PDP sun ki amincewa da karɓar adadin da aka ware musu na shirin gwamnatin tarayya wanda za’a ɗauki matasa dubu 774...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa na kasa a fadar sa ta kafar Internet wanda wannan shi ne karo na 13 tun bayan...
Ƙungiyar kishin al’umma ta Kano Civil Society KCSF tare da tallafin kungiyar tabbatar da doka da yaki da cin hanci da rashawa ta RoLAC sun bayyana...