

Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri zai daukaka kara bayan da wata kotun sauraran kararrakin zabe dake zama a babban birnin tarayya Abuja ta a jihar soke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyar sa ga iyalan Manjo Janar Sama’ila Ilyasu bisa rasuwar sa. Wannan na cikin wata sanarwa da mataimaki na...
Gwamnatin tarayya ta ce ta ceto wasu ‘yan mata ‘yan najeriya su 71 daga kasar Lebanon wadanda faifan bidiyon su ya rika yawo a kafafen sada...
Rudunar tsaro ta farin kaya DSS ta sake gayyatar tsohon mataimakin gwamnan babban bakin kasa CBN Dakta Obadiah Mailafiya a karo na biyu domin sake amsa...
Gwamnatin tarayya ta ce kimanin kananan yara milyan 12 ne ke cikin matsalar rashin wadataccen abinci. Ma’aikatar aikin gona da raya karkara ce ta tarayya ta...
Akalla jami’an soji 292 ne za su rubuta jarrabawar karin girma ta manyan jami’ai. Jarrabawar wadda za a gudanar a cibiyar horas da jami’an soji na...
Hukumar Kwastam ta kasa ta bayyana cewa ta kama wasu kayayyakin da aka yi fasa kwaurinsu da suka kai samame da kudin sa ya tassaman Naira...
Jarman matasan Arewa Ambasada Hamza Yunusa Yusuf ya ce aiwatar da hukuncin kisa ga masu yin ɓatanci ga addini shi ne zai kawo ƙarshen masu aikata...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kai samame gidan limamin Jumu’a na unguwar Fulani dake Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso. Rahotonni sun bayyana cewa a yayin...
Wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun haura gidan wani ɗan sanda a nan Kano tare yi masa kisan gilla. Lamarin...