

Kwamitin daukan ma’aikata a kananan hukumomin jihar Kano wanda gwamnatin tarayya zata yi da ya kai dubu dari bakwai da saba’in da hudu a jihohin kasar...
Ma’aikatar ilimi ta kasa ta bayyana cewar za’a bude makarantu Boko a ranar 4 ga wata mai kamawa na Agusta. Ma’aikatar ilimi ta bayyana hakan ne...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Barista Joy Nunieh a matsayin shugaban hukumar kula da yankin Niger Delta. Muhammadu Buhari ya dauke matakin ne bayan da...
Dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu, ya ce, ya kwato akalla naira biliyan dari uku da ashirin da tara...
Jiragen yaki na dakarun Operation Hadarin Daji na rundunar sojin kasar nan sun kashe ‘yan bindiga da dama a jihar Zamara. Bayanai sun tabbatar da cewa...
Tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau yayi alkawarin zai fitar da matasa ‘yan kwallo hazikai biyar, zuwa kungiyoyin kwallon...
A yau ne ake saran cewa gwamnatin tarayya da na jihohi za su gana wajen sake yin nazari kan bin dokokin da aka sanya musu, domin...
Ministan kula da al’amuran yankin Niger Delta Godwill Akpabio ya bayyana sunayen ‘yan majalisar dake karbar aikin kwangila a hukumar ta NDDC. Daga cikin sunayen wadanda...
Gwamnatin tarayya ta kara wa’adin yin rijista karkashin shirin baiwa matasa aikin yi na N-POWER zuwa makwanni biyu ta kafar Internet. An dai fara yin rijista...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga al’umma su dinga baiwa jami’an sunturi gudunmawar da ta dace don dakile matsalar tsaro a kasar...