

Bankin Duniya zai bai wa jihar Kano da wasu jihohin kasar nan guda shida bashin kudi da ya kai dala miliyan dari biyar domin bunkasa harkokin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta musanta cewa ta zartar da dokar yin dandatsa ga mutanen da aka kamasu da laifin fyade. Dan majalisa mai wakiltar karamar...
Gidauniyar tallafawa Marayu da ‘yan gudun hijira dake Unguwar Wudilawa ta bukaci al’umma dasu himmatu wajen tallafawa marayu da ‘yan gudun hijira dake nan Kano. Shugaban...
Hadaddiyar Kungiyar masu sana’ar sayar da dabbobi ta jihar kano ta bukaci gwamnatin da ta yi duba kan yadda ake samun kasuwannin sayar da dabbobin ba...
Gwamnatin tarayya ta ce akalla al’ummar kasar nan miliyan goma sha takwas ne suke fama daga cikin nau’ikan cutar hanta wato Hepatitis. Shugabar shirin dakile cututtuka...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce gwamnatin tarayya ta samu kudaden shiga daga bangaren harajin kayayyaki wato VAT cikin watanni shida na farko na wannan...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 30 da Juma’a 31 ga wannan watan amatsayin ranar hutun babban sallah . Ministan cikin gida Ogbeni Rauf Aregbesola ne...
Kwamitin kwararru wanda tsohuwar firaministan kasar Ireland Mary Robinson ta ke jagoranta ya wanke shugaban bankin raya kasashen Afirka AfDB Akinwumi Adesina. A cewar kwamitin Mista...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bai wa bangaren tsaro fifikon da ya dace da ,...
Sabon shugabannin kungiyar ISWAP ta yammacin afirka ya ce sun amince da kashe wasu manyan kwamandojin kungiyar guda uku. Rahotanni sun ce cikin wadanda za a...