

Dalibai 2,700 ne suka zana jarabawar farko ta neman samun damar tafiya karatun zama likita kasashen Ketare , wadda gwamnatin jihar Jigawa ta shirya don zabar...
Hukumar dake kula da ayyukan jin kai da kare Annoba ta kasa ta ce shafin ta na Internet da matasa sa za su nemi aikin yi...
Rundunar sojin kasar nan ta musanta labarin da ake yadawa na cewar sama da sojoji 356 sun ajiye aiki sakamakon rashin samun kulawa da ya sanya...
Kungiyar ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba, NASU ta ce, ba za ta Amince da karin kudin man fetur ba, wanda aka kara daga Naira dari...
Masanin kimiyyar siyasa nan na jami’ar Bayero da ke nan Kano, Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa ya bayyana cin hanci da rashawa a matsayin babban abinda ke...
Gwamnatin tarayya tace sakamakon karyewar tattalin arziki saboda annobar corona musamman ma a tsakanin manoma ne yasa ta rage farashin takin da take samarwa daga naira...
Jaridar Punch ta rawaito cewa gobarar ta tashi ne daga saman gini wanda ya sanya hayaki ya turnaki saman yankin baki daya. Sai dai kawo yanzu...
Rundunar sojan kasar nan kar kashin rudunar yaki ta Sahel Sanity ta ceto mutane 8 da aka sace aka yi garkuwa da su tare kuma da...
A baya-bayan nan ne gwamnatin Kano ta sanar da cewa za ta kaddamar da shirin bayar da tallafi ga mata masu juna biyu da kananan yara,...
Kungiyar likitoci ta Jihar Lagos ta ce daga gobe litinin za ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki uku, bayan da gwamnatin jihar ta gaza cika...