

Da misalin karfe 12 da minti 45 na ranar yau Alhamis ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu akan kasafin kudin badi. Muhammadu Buhari ya...
Babbar kotun tarayya da ke nan Kano ta dakatar da gwamnatin Kano daga ciyo bashin gina titin dogo. Gwamnatin Kano dai ta shirya karɓo bashin ne...
Gwamnatin jihar Lagos, ta bankado tare da gargadin al’ummar jihar kan sababbin cibiyoyin bogi na gwajin cutar Corona da wasu ‘yan damfara suka bude a jihar....
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya ce gwamnatin jihar zata daga darajar kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari zuwa matakin Jami’a. Gwamna Tambuwal, ya bayyana hakane...
Gwamnatin tarayya ta ce daga mako mai kamawa zata dakatar da zirga-zirgar jiragen sama daga wasu kasashen duniya da suka hadar da Burtaniya da Amurka zuwa...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wasu kamfanoni biyu saboda karya dokar tsaftar muhalli. An rufe kamfanonin biyu Nina Plastic da Prosper Plastic da ke sarrafa robobi...
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da matar wani ɗan kasuwa a Jigawa. Maharan ɗauke da makamai sun afka wa garin Gujungu na ƙaramar hukumar Taura cikin...
Rohotonni da ke fitowa yanzu-yanzu daga garin Minjibir na cewa ƴan bindiga sun sako attajirin nan Alhaji Abdullahi Bello Kalos da aka sace a garin Minjibir...
Fitaccen malamin nan Farfesa Umar Labɗo ya soki Gwamnatin Kano kan zaftare albashin ma’aikata da kuɗin ƴan fansho. Ta cikin wani saƙo da ya wallafa a...
Tsohon kwamishinan ayyuka a gwamnatin Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya ya ce yana fatan rasuwar mahaifin Kwankwaso ta zamo silar samun daidaito tsakaninsa da Ganduje....